Annabat Ux Ylu Au5l00 eOTh
Annaba
| sunan hukuma | عنابة |
|---|---|
| native label | عنابة |
| ƙasa | Aljeriya |
| babban birnin | Bône Department |
| located in the administrative territorial entity | Annaba District |
| located in or next to body of water | Mediterranean Sea |
| coordinate location | 36°54′0″N 7°46′0″E |
| located in time zone | UTC+01:00 |
| twinned administrative body | Bizerte, Saint-Étienne, Dunkerque Grand Littoral |
| postal code | 23000 |
Annaba.
Annaba (lafazi : /annaba/ ; da harshen Berber: ⴱⵓⵏⴰ/Bouna; da Larabci: ﻋﻧﺍبة) birni ne, da ke a ƙasar Aljeriya. Shi ne babban birnin yankin Annaba. Annaba tana da yawan jama'a 257,359, bisa ga jimillar 2008. An gina birnin Annaba kafin karni na uku kafin haifuwar Annabi Issa.